1 TIMOTI
ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN
1
Gaisuwa (1, 2)
Gargaɗi a kan malaman ƙarya (3-11)
An yi wa Bulus alheri (12-16)
Sarkin zamanai (17)
‘Yin yaƙi mai kyau’ (18-20)
2
3
Abubuwan da za su sa mutum ya cancanci zama mai kula (1-7)
Abubuwan da za su sa mutum ya cancanci zama bawa mai hidima (8-13)
Sirri mai tsarki game da yin ibada da dukan zuciya (14-16)
4
Gargaɗi game da koyarwar aljanu (1-5)
Yadda mutum zai zama bawan Kristi na ƙwarai (6-10)
Ka lura da yadda kake koyarwa (11-16)
5
Yadda za ka bi da matasa da tsofaffi (1, 2)
Yadda za ka taimaka wa gwauraye (3-16)
Girmama dattawa da suke aiki da ƙwazo (17-25)
6
Bayi su girmama iyayengijinsu (1, 2)
Malaman ƙarya da son kuɗi (3-10)
Umurnai ga mutumin Allah (11-16)
Ka yi ayyuka masu kyau (17-19)
Ka kāre abin da aka danƙa maka (20, 21)