2 TIMOTI
ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN
1
Gaisuwa (1, 2)
Bulus ya gode wa Allah don bangaskiyar Timoti (3-5)
Ka ci-gaba da yin amfani da baiwar da Allah ya ba ka (6-11)
Ka ci-gaba da bin koyarwar nan mai amfani (12-14)
Abokan gāban Bulus da kuma abokansa (15-18)
2
Ka danƙa saƙon nan ga maza da suka ƙware (1-7)
Jimre wahala saboda labari mai daɗi (8-13)
Bayyana kalmar Allah daidai (14-19)
Ka guje wa shaꞌawoyin matasa (20-22)
Yadda za a bi da masu hamayya (23-26)
3
Lokuta masu tsanani a kwanakin ƙarshe (1-7)
Bin misalin Bulus da kyau (8-13)
“Ka ci-gaba da bin abubuwan da ka koya” (14-17)
4
“Ka yi hidimarka da kyau” (1-5)
“Na yi faɗa mai kyau” (6-8)
Sauran abubuwan da Bulus ya faɗa (9-18)
Gaisuwa ta ƙarshe (19-22)