GALATIYAWA
ABUBUWAN DA KE CIKIN LITTAFIN NAN
1
Gaisuwa (1-5)
Babu wani labari mai daɗi dabam (6-9)
Labari mai daɗi da Bulus ya yi waꞌazin sa daga wurin Allah ne (10-12)
Yadda Bulus ya zama Krista da ayyuka na farko da ya yi (13-24)
2
Bulus ya haɗu da manzanni a Urushalima (1-10)
Bulus ya yi wa Bitrus (Kefas) gyara (11-14)
Bangaskiya ce kawai take sa a ɗauki mutum a matsayin mai adalci (15-21)
3
Bin Doka da kuma kasancewa da bangaskiya (1-14)
Alkawarin da aka yi wa Ibrahim ba don Doka ba ne (15-18)
Tushe da kuma manufar Doka (19-25)
ꞌYaꞌyan Allah ta wurin bangaskiya (26-29)
4
Yanzu su ba bayi ba ne, amma ꞌyaꞌya (1-7)
Bulus ya damu da Galatiyawa (8-20)
Hajara da Saratu: yarjejeniya biyu (21-31)
5
6