Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ijwbq talifi na 27
  • Mene Ne Zan Iya Yin Addu’a a Kai?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene Ne Zan Iya Yin Addu’a a Kai?
  • Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Amsar da Littafi Mai Tsarki ya ba da
  • Gatan da Muke da Shi Na Yin Addu’a
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Jawowa Kurkusa da Allah Cikin Addu’a
    Menene Allah Yake Bukata a Garemu?
  • Yadda Za Mu Yi Adduꞌa—Maimaita Adduꞌar Ubangiji Ne Ya Fi?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Ka Rika Yin Addu’a don Ka Kusaci Allah
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
ijwbq talifi na 27

Mene ne Zan Iya Yin Addu’a a Kai?

Amsar da Littafi Mai Tsarki ya ba da

Za ka iya addu’a game da duk abin da ya jitu da nufin Allah kamar yadda aka bayyana a Littafi Mai Tsarki. “Idan mun roki komi daidai da nufinsa, [wato Allah], yana jinmu.” (1 Yohanna 5:14) Za ka iya ambata abubuwan da suke damunka? E. Littafi Mai Tsarki ya ce: “Ku zazzage zuciyarku a gaban [Allah].”—Zabura 62:8.

Misalan abubuwan da za ka iya yin addu’a a kansu

  • Bangaskiya ga Allah.—Luka 17:5.

  • Ruhu mai tsarki ko ikon Allah don ya taimake ka yin abin da ya dace.—Luka 11:13.

  • Karfi don ka jimre da matsaloli kuma ka guji jaraba.—Filibiyawa 4:13.

  • Kwanciyar rai ko kuma natsuwa.—Filibiyawa 4:6, 7.

  • Hikima don tsai da shawarwari masu kyau.—Yakub 1:5.

  • Taimako don bukatu na yau da kullum.—Matta 6:11.

  • Neman gafarar zunubai.—Matta 6:12.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba