Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb26 Maris p. 3
  • 9-15 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 9-15 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2026
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2026
mwb26 Maris p. 3

9-15 GA MARIS

ISHAYA 43-44

Waƙa ta 63 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

1. Wani Annabcin da Aka Yi Shekaru 200 Kafin Ya Cika

(minti 10)

Sojoji suna takawa cikin kogin Yufiretis don su shiga kofar Babila da take a bude

Za a ‘busar da rafuffukan’ Babila (Ish 44:27; gm-E 123-124 sakin layi na 16-17)

Wani Sarki mai suna Sayirus zai yi wa Allah hidima a matsayin “makiyayi” (Ish 44:28a; it-E “Cyrus” sakin layi na 7)

Sayirus zai bar mutanen Allah su koma Urushalima su sāke gina birnin da kuma haikalin (Ezr 1:​1-3; Ish 44:28b; it-E “Cyrus” sakin layi na 17)


DON BINCIKE: Ta yaya Sayirus ya cika annabcin da ke Ishaya 45:​1-4?

2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah

(minti 10)

  • Ish 44:28—Mene ne ya tabbatar mana da cewa Jehobah bai tilasta wa Sayirus ya bauta masa ba? (w24.02 shafi na 30 sakin layi na 8)

  • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?

3. Karatun Littafi Mai Tsarki

(minti 4) Ish 44:​9-20 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

4. Fara Magana da Mutane

(minti 1) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Ka ba mutumin takardar gayyata zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (lmd darasi na 4 batu na 3)

5. Fara Magana da Mutane

(minti 3) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka gayyaci wani da ka sani zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (lmd darasi na 3 batu na 4)

6. Fara Magana da Mutane

(minti 3) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka roƙi shugaba a wurin aikinku don ya ba ka dama ka halarci Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (lmd darasi na 6 batu na 3)

7. Komawa Ziyara

(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Ka tambayi mutumin da ka ba takardar gayyata zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu kwanan baya ko zai so ka yi nazari da shi. (lmd darasi na 7 batu na 4)

RAYUWAR KIRISTA

Waƙa ta 69

8. Bukatun Ikilisiya

(minti 15)

9. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya

(minti 30) lfb gabatarwar sashe na 11 da darasi na 68-69

Kammalawa (minti 3) | Waƙa ta 137 da Adduꞌa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba