Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Nuwamba p. 8
  • “Zai Yiwu Mutum Ya Zama da Amfani ga Allah?”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Zai Yiwu Mutum Ya Zama da Amfani ga Allah?”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Kada Ku Yi Koyi da Elifaz Saꞌad da Kuke Taꞌazantar da Mutane
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ku Guji Labaran Ƙarya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • “Ba Zan Daina Tsare Mutuncina Ba!”
    Ka Yi Koyi da Bangaskiyarsu
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Nuwamba p. 8

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Zai Yiwu Mutum Ya Zama da Amfani ga Allah?”

Elifaz ya ce ba mu da amfani ga Allah (Ayu 22:​1, 2; w14 3/15 12 sakin layi na 2-4)

Elifaz ya yi daꞌawa cewa Allah bai damu ba ko da mu masu adalci ne ko aꞌa (Ayu 22:3; ijwia talifi na 4 sakin layi na 16)

Za mu iya ba wa Jehobah damar ba da amsa ga mai yi masa reni, wato Shaiɗan (K. Ma 27:11; w03 5/1 5-6 sakin layi na 10-12)

Wata ꞌyarꞌuwa da ta tsufa tana kwankwasa kofa a waꞌazi.

DON BIMBINI: Yaya sanin cewa kana da amfani ga Mai Iko Duka yake sa ka ji?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba