4-10 ga Disamba
AYUBA 22-24
Waƙa ta 49 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“‘Zai Yiwu Mutum Ya Zama da Amfani ga Allah?’”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ayu 23:13—Ta yaya yin koyi da Allah zai taimaka mana mu cim ma maƙasudinmu a ibadarmu? (w04-E 7/15 21-22)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 22:1-22 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 11)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 2)
Jawabi: (minti 5) w21.05 18-19 sakin layi na 17-20—Jigo: Kasancewa da Raꞌayin da ya Dace Zai Taimaka Mana a Hidimarmu ga Jehobah. (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
“Iyaye, Ku Koya wa Yaranku Yadda Za Su Sa Allah Farin Ciki”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 3 sakin layi na 1-12, shafuffuka na 30-31
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 25 da Adduꞌa