Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Nuwamba p. 9
  • Jehobah Yana Tuna da Ayyukanmu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Yana Tuna da Ayyukanmu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Zai Albarkace Ku don Kaunarku
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Ka Tuna da Masu Hidima ta Cikakken Lokaci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Me Za Ka Iya Koya Daga Wurin Su?
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Biɗar Nufin Allah A Yau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2007
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Nuwamba p. 9
Hotuna daga bidiyon “Jehobah Zai Tuna da Ni.” Hotuna: 1. Wasu ꞌyanꞌuwa sun yi kwaikwayon yadda danꞌuwa David Hibshman da Aubrey Bivens suka rataye fosta a wuyarsu a titin Kentucky. A fostar an sanar da jawabin Joseph Rutherford mai jigo “Face the Facts.” 2. Danꞌuwa Hibshman yana taro da mambobin Kwamitin da Ke Kula da Ofishin Shaidun Jehobah a Guatemala. 3. Danꞌuwa Hibshman ya dauki hoto da ꞌyanꞌuwa a taron yanki.

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Yana Tuna da Ayyukanmu

A wasu lokuta, idan muka yi wa mutane alheri, ba sa ganin amfaninsa kuma suna mantawa da sauri. Aikin da muke yi wa Jehobah kuma fa? Allah ba ya taɓa mantawa da abubuwan da muka yi masa da dukan zuciyarmu. Ko da rashin lafiya ya hana mu yin abin da muka saba yi a hidimarsa, ba zai taɓa barin mu ba.​—Ibr 6:10.

KU KALLI BIDIYON NAN JEHOBAH ZAI TUNA DA NI, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Ta yaya Ɗanꞌuwa Hibshman ya yi iya ƙoƙarinsa a hidimar Jehobah a fannoni dabam-dabam?

  • Ta yaya Jehobah ya tuna da Ɗanꞌuwa Hibshman bayan da matarsa ta rasu da kuma lokacin da ba ya iya yin abubuwan da ya saba yi?

  • Ta yaya hidimar da Ɗanꞌuwa Hibshman ya yi ta kawo masa albarka?​—K. Ma 10:22

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba