Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Maris pp. 10-11
  • Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu na 2022

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu na 2022
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • ASABAR, 9 Ga Afrilu
  • Lahadi, 10 Ga Afrilu
  • Litinin, 11 Ga Afrilu
  • Talata, 12 Ga Afrilu
  • Laraba, 13 Ga Afrilu
  • Alhamis, 14 Ga Afrilu
  • Jumma’a, 15 Ga Afrilu
  • Ran Taron (Bayan Faɗuwar Rana)
  • Asabar, 16 Ga Afrilu
  • Lahadi, 17 Ga Afrilu
  • Litinin, 18 Ga Afrilu
  • Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu na 2025
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2025
  • Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu na 2026
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2026
  • Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu na 2026
    Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu
  • Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki Don Tunawa da Mutuwar Yesu Na 2023
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Maris pp. 10-11

Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki don Tunawa da Mutuwar Yesu na 2022

ASABAR, 9 Ga Afrilu

FITOWAR RANA

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 8 ga Nisan)

  • Yohanna 11:55–12:1

Lahadi, 10 Ga Afrilu

Maryamu tana zuba wa Yesu man kanshi a kai sa’ad da yake cin abinci da mutane.

FITOWAR RANA

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 9 ga Nisan)

  • Matiyu 26:6-13

  • Markus 14:3-9

  • Yohanna 12:2-11

Jesus—The Way, babi na 101

Litinin, 11 Ga Afrilu

Yesu ya hau doki. Taron jama’a sun shimfida kayayyakinsu da ganyen dabino a kan hanya.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 21:1-11, 14-17

  • Markus 11:1-11

  • Luka 19:29-44

  • Yohanna 12:12-19

Jesus—The Way, babi na 102

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 10 ga Nisan)

Talata, 12 Ga Afrilu

Yesu ya juya teburan masu canja kudi a haikali.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 21:12, 13, 18, 19

  • Markus 11:12-19

  • Luka 19:45-48

  • Yohanna 12:20-50

Jesus—The Way, babi na 103-104

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 11 ga Nisan)

Laraba, 13 Ga Afrilu

Yesu da manzanninsa suna kallon wata gwauruwa talaka da take saka kobo biyu a ma’ajin haikali.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 21:19–25:46

  • Markus 11:20–13:37

  • Luka 20:1–21:38

Jesus—The Way, babi na 105-114

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 12 ga Nisan)

Alhamis, 14 Ga Afrilu

Yahuda Iskariyoti yana hada baki da malaman addinai don su kama Yesu.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 26:1-5, 14-16

  • Markus 14:1, 2, 10, 11

  • Luka 22:1-6

Jesus—The Way, babi na 115

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 13 ga Nisan)

Jumma’a, 15 Ga Afrilu

Ran Taron (Bayan Faɗuwar Rana)

Yesu da manzanninsa masu aminci suna cin jibin Maraice na Ubangiji.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 26:17-19

  • Markus 14:12-16

  • Luka 22:7-13

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 14 ga Nisan)

  • Matiyu 26:20-75

  • Markus 14:17-72

  • Luka 22:14-65

  • Yohanna 13:1–18:27

Jesus—The Way, babi na 116-126

Asabar, 16 Ga Afrilu

An rataye Yesu kusa da barawo.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 27:1-61

  • Markus 15:1-47

  • Luka 22:66–23:56

  • Yohanna 18:28–19:42

Jesus—The Way, babi na 127-133

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 15 ga Nisan)

Lahadi, 17 Ga Afrilu

Malaman addinai suna neman izini daga wurin Bilatus.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 27:62-66

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 16 ga Nisan)

  • Markus 16:1

Litinin, 18 Ga Afrilu

Wasu mata sun yi mamakin ganin cewa ba kome a kabarin Yesu.

FITOWAR RANA

  • Matiyu 28:1-15

  • Markus 16:2-8

  • Luka 24:1-49

  • Yohanna 20:1-25

Jesus—The Way, babi na 134-135

FAƊUWAR RANA (somawar ranar 17 ga Nisan)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba