31 ga Janairu–6 ga Fabrairu
RUT 3-4
Waƙa ta 39 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Kasance da Halin Kirki”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ru 4:6—A wace hanya ce dangi mafi kusa zai iya ɓata gādonsa idan ya yi fansa? (w05 4/1 5 sakin layi na 7)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ru 4:7-22 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
“Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Taimaka wa Ɗalibanka Su Riƙa Zuwa Taro”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Riƙa Zuwa Taro.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lffi darasi na 03 batu na 4 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 69
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 144 da Addu’a