Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 9
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Rika Zuwa Taro

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Rika Zuwa Taro
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Ta Yaya Za Ka Amfana Daga Taron Shaidun Jehobah?
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Zama Aminan Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Guji Abokan Banza
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ka Taimaka wa Dalibanka Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 9

KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI

Ka Taimaka wa Ɗalibanka Su Riƙa Zuwa Taro

Taron ikilisiya yana da muhimmanci a ibadarmu. (Za 22:22) Dukan waɗanda suke bauta wa Jehobah suna farin ciki kuma suna samun albarka. (Za 65:4) Ɗalibai suna samun ci gaba da sauri idan suna halartan taro a kai a kai.

Ta yaya za ka taimaka wa ɗalibanka su riƙa halartan taro? Ka riƙa gayyatarsu su halarci taro. Ka nuna musu bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? Ka bayyana musu amfanin zuwa taro. (lff darasi na 10) Kana iya gaya musu abin da ka koya a taro, ko kuma abin da za a tattauna a taro na gaba. Ka ba su littattafan da za a yi amfani da su a taron. Ka taimaka musu su halarci taron. Wataƙila suna bukatar ka je ka ɗauko su zuwa taron. Idan ka yi iya ƙoƙarinka don ka taimaka wa ɗalibinka ya halarci taro, za ka ga cewa haƙarka ta cim ma ruwa.—1Ko 14:24, 25.

KU KALLI BIDIYON NAN KU TAIMAKA WA ƊALIBANKU SU RIƘA ZUWA TARO, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Hoto daga bidiyon “Ku Taimaka wa Dalibanku Su Rika Zuwa Taro.” Anita ta gayyaci Rose ta zo taron ikilisiya.

    Wane zarafi ne Anita ta yi amfani da shi don ta gayyaci Rose zuwa taro?

  • Hoto daga bidiyo “Ku Taimaka wa Dalibanku Su Rika Zuwa Taro.” Anita tana murmushi yayin da Rose ta zauna kusa da ita a taron ikilisiya.

    Me ya sa muke farin ciki sa’ad da ɗalibinmu ya halarci taro?

  • Hoto daga bidiyon “Ku Taimaka wa Dalibanku Su Rika Zuwa Taro.” ’Yan’uwa mata suna gai da Rose bayan an tashi taron ikilisiya.

    “Lallai Allah yana [tare da ku]”

    Mene ne Rose ta gani sa’ad da ta halarci taro na farko?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba