Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 7
  • Jehobah Zai Nuna Muku Kauna Marar Canjawa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Zai Nuna Muku Kauna Marar Canjawa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Godiya don Kaunar Jehobah Marar Canjawa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Bala’i?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Bala’i—Me Ya Sa Suka Yi Yawa Haka?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ku Yi Koyi da Ƙauna Marar Canjawa Ta Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 7
’Yan’uwa maza da mata suna tsaye a gaban Majami’ar Mulki da kayan agaji da aka ba su.

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Zai Nuna Muku Ƙauna Marar Canjawa

Jehobah yana ɗaukanku da daraja sosai. (Ish 43:4) Shi ya taimaka muku ku bauta masa kuma ku kasance a ƙungiyarsa. Yanzu ku bayinsa ne domin kun yi alkawarin bauta masa kuma kun yi baftisma. Zai kula da ku sosai ko da kuna cikin mawuyacin yanayi. Zai ci gaba da nuna muku ƙauna sosai ta wurin ƙungiyarsa.—Za 25:10.

Wata hanya da za mu iya nuna godiya don ƙaunar Jehobah ita ce ta yin la’akari da yadda ƙungiyarsa ta taimaka sa’ad da bala’o’i suka auku a kwanan nan.

KU KALLI BIDIYON NAN RAHOTON KWAMITIN MASU TSARA AYYUKA NA 2019, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Hoto daga bidiyon “Rahoton Kwamitin Masu Tsara Ayyuka Na 2019.” ’Yan’uwa daga Kwamitin Aikin Agaji suna magana da ’yan’uwa da bala’i ya shafa.

    Ta yaya Kwamiti Masu Tsara Ayyuka suke taimaka wa ofisoshinmu a faɗin duniya su yi shiri don bala’i da zai iya aukuwa?

  • Hoto daga bidiyon “Rahoton Kwamitin Masu Tsara Ayyuka Na 2019.” Wasu ’yan’uwa suna gina wani gida da bala’i ya lalatar a Indonesiya.

    Ta yaya ƙungiyar Jehobah ta taimaka wa ’yan’uwa a Indonesiya da kuma Nijeriya?

  • Hoto daga bidiyon “Rahoton Kwamitin Masu Tsara Ayyuka Na 2019.” Nas tana amfani da na’ura don ta gwada na wata mata.

    Mene ne ya burge ka game da matakai da ƙungiyar Jehobah ta ɗauka a kan annobar Korona?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba