Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Janairu p. 6
  • Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Canjawa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Canjawa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Ci-gaba da Nuna wa Juna Ƙauna Marar Canjawa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Duk ‘Inda Za Ki Tafi, Nan Za Ni’
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • Ruth da Naomi
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Ruth Da Na’omi
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Janairu p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Canjawa

[Ku kalli bidiyon nan Gabatarwar Littafin Rut.]

Naomi ta ƙarfafa Orfa da Rut su koma Mowab (Ru 1:8-13; w16.02 10 sakin layi na 5)

Rut ta ƙi ta bar Naomi da kuma Jehobah (Ru 1:16, 17; w16.02 10 sakin layi na 6)

Hotuna: 1. Wata mahaifiya da ’yarta suna tattaunawa da wasu ma’aurata ta bidiyo. 2. Ma’auratan sun kawo ma mahaifiyar da ’yarta abinci da aka dafa da kuma wanda ba a dafa ba a kwando.

Mutunci da kuma aminci halaye ne da suke sa mutum ya nuna ƙaunar da ba ta canjawa. Jehobah ba zai daina ƙaunar bayinsa masu aminci ba. (Za 63:3) Ya kamata mu ma mu ci gaba da nuna ƙauna da ba ta canjawa.—K. Ma 21:21.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba