24-30 ga Janairu
RUT 1-2
Waƙa ta 108 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Canjawa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ru 1:20, 21—Me ya sa Naomi ta ce Jehobah ya sa rayuwarta ta zama da ɗaci? (w05 4/1 4 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ru 1:1-17 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)
Jawabi: (minti 5) ia 43-44 sakin layi na 5-9—Jigo: Mece ce Iyali? (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
“Jehobah Zai Nuna Muku Ƙauna Marar Canjawa”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Rahoton Kwamitin Masu Tsara Ayyuka na 2019.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 68
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 97 da Addu’a