Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Oktoba p. 7
  • Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Abin da Za Mu Iya Koya Daga Ranar Gafara
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Yadda Ya Kamata Mu Yi Magana Da “Mai-jin Addu’a”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Darussan da Za Mu Iya Koya Daga Littafin Firistoci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Kar Ka Yi Wasa da Gatan Bauta wa Jehobah a Haikalinsa na Alama
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Oktoba p. 7
An bude mazaunin don a ga tsarinsa da abubuwan da suke ciki. A gefensa kuma an ajiye kwanun tagulla da bagaden kona hadaya.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 37-38

Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya

37:25, 29; 38:1

An gina bagadan daidai da yadda Jehobah ya faɗa kuma suna da muhimmanci.

  • Bagaden kona turare.

    Jehobah yana jin daɗin addu’o’in da bayinsa suke masa kamar yadda yake jin daɗin turaren ƙonawa

  • Bagaden kona hadaya.

    Jehobah yana karɓan hadayun da aka yi a bagaden ƙona hadayu. Yadda aka yi bagaden a gaban mazaunin, ya nuna mana cewa dole ne mu ba da gaskiya ga hadayar Yesu don Jehobah ya amince da mu.​—Yoh 3:​16-18; Ibr 10:​5-10

Ta yaya za mu sa addu’armu ta zama kamar turare mai ƙamshi a gaban Allah?​—Za 141:2

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba