Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Oktoba p. 7
  • 26 ga Oktoba–1 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 26 ga Oktoba–1 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Oktoba p. 7

26 ga Oktoba–1 ga Nuwamba

FITOWA 37-38

  • Waƙa ta 43 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Bagadai da Ke Mazauni da Amfaninsu a Bauta Ta Gaskiya”: (minti 10)

    • Fit 37:25​—Bagaden ƙona turare yana Wuri Mai Tsarki (it-1-E 82 sakin layi na 3)

    • Fit 37:29​—An shirya turare mai tsarki da kyau (it-1-E 1195)

    • Fit 38:1​—A cikin farfajiya ne bagaden hadaya ta ƙonawa yake (it-1-E 82 sakin layi na 1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fit 37:​1, 10, 25​—Me ya sa itacen akashiya ya dace da ginin mazauni? (it-1-E 36)

    • Fit 38:8​—Ta yaya madubin zamanin dā ya yi dabam da na yanzu? (w15-E 4/1 15 sakin layi na 4)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 37:​1-24 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Maigidan ya ba da hujjar da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 3)

  • Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da mujalla ta kwana-kwanan nan da ta tattauna batun da maigidan ya tayar. (th darasi na 12)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 199 sakin layi na 8-9 (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 67

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

  • “Za A Yi Kamfen na Musamman a Watan Nuwamba don A Yi Shelar Mulkin Allah”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon haɗuwa ta fari na watan Nuwamba kuma ku tattauna shi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 20 sakin layi na 1-13

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 22 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba