Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Agusta p. 8
  • 31 ga Agusta–6 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 31 ga Agusta–6 ga Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Agusta p. 8

31 ga Agusta–6 ga Satumba

FITOWA 21-22

  • Waƙa ta 141 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Daraja Rai Kamar Yadda Jehobah Yake Yi”: (minti 10)

    • Fit 21:20​—Jehobah ba ya son kisa (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 271)

    • Fit 21:​22, 23—Jehobah yana daraja ran jaririn da ba a haifa ba (lvs 95 sakin layi na 16)

    • Fit 21:​28, 29​—Jehobah yana so mu riƙa yin abubuwan da za su kāre rayukanmu da na mutane (w10 4/15 29 sakin layi na 4)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fit 21:​5, 6​—Ta yaya waɗannan ayoyin suka nuna yadda yin alkawarin bauta wa Jehobah yake amfanar mu? (w10 1/15 4 sakin layi na 4-5)

    • Fit 21:14​—Ta yaya za mu iya bayyana wannan ayar? (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 1143)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 21:​1-21 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka gayyaci mutumin zuwa taro. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da kuma tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? (th darasi na 20)

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w09 4/1 21​—Jigo: Jehobah Ne Uban Marayu. (th darasi na 19)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 60

  • Ka Daraja Rai Kamar Allah: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ka tambayi masu sauraro: Waɗanne matsaloli ne za su iya tasowa sa’ad da mace take da juna biyu? Mene ne Fitowa 21:​22, 23 suka nuna mana game da zubar da ciki? Me ya sa muke bukatar bangaskiya da ƙarfin zuciya kafin mu iya yanke shawarar da za ta faranta ran Jehobah? Ta yaya begen tashin matattu yake ta’azantar da mu?

  • Yadda Alkawarin Bauta wa Jehobah Yake Amfanar Mu: (minti 5) Jawabin da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro na 15 ga Janairu, 2010, shafi na 4 sakin layi na 4-7. Ka ƙarfafa ɗaliban Littafi Mai Tsarki su yi canji don su iya yin alkawarin bauta wa Jehobah kuma su yi baftisma.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 16 sakin layi na 1-15

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 15 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba