Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Agusta p. 2
  • “Ku Tsaya Shiru . . . Ku Ga Ceton da Yahweh Zai Yi Muku”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ku Tsaya Shiru . . . Ku Ga Ceton da Yahweh Zai Yi Muku”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Shi Madaukaki Ne Amma Yana Yin La’akari da Mu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • “Na Nuna Muku Misali”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • “Yanzu Za Ka Ga Abin da Zan Yi da Fir’auna”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Muhimmancin Idin Ketarewa ga Kiristoci
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Agusta p. 2
Isra’ilawan suna tsallake Jar Tekun a busashiyar kasa. Akwai wuta da ke haskaka musu hanya.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 13-14

“Ku Tsaya Shiru . . . Ku Ga Ceton da Yahweh Zai Yi Muku”

14:13, 14, 21, 22, 26-28

Jehobah yana kula da mutane kuma yana ceton su. Ta yaya ya nuna cewa yana ƙaunar Isra’ilawa sa’ad da suke fita daga ƙasar Masar?

  • Ya tsara su da kyau.​—Fit 13:18

  • Ya ja-gorance su kuma ya kāre su.​—Fit 14:​19, 20

  • Ya ceci duka mutanensa manya da ƙanana.​—Fit 14:​29, 30

Wane tabbaci kake da shi yayin da ƙunci mai girma yake gabatowa?​—Ish 30:15

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba