3-9 ga Agusta
FITOWA 13-14
Waƙa ta 148 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Tsaya Shiru . . . Ku Ga Ceton da Yahweh Zai Yi Muku”: (minti 10)
Fit 14:13, 14—Musa ya tabbatar wa Isra’ilawan cewa Jehobah zai cece su (w13 3/1 4)
Fit 14:21, 22—Jehobah ya cece su ta hanyar mu’ujiza (w18.09 26 sakin layi na 13)
Fit 14:26-28—Jehobah ya hallaka Fir’auna da sojojinsa (w09 3/15 7 sakin layi na 2-3)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fit 13:17—Ta yaya Jehobah ya yi wa Isra’ilawa alheri sa’ad da yake nuna musu hanyar da za su bi sa’ad da suke fita daga Masar? (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 1117)
Fit 14:2—A ina ne Jehobah ya gaya wa Musa ya raba Jar Tekun don Isra’ilawa su wuce? (mwbr20.08-HA an ɗauko daga it-1 782 sakin layi na 2-3)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 13:1-20 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Kammalawa Mai Daɗi, sai ku tattauna darasi na 20 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.
Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w07-E 12/15 18-20 sakin layi na 13-16—Jigo: Me Za Mu Koya Daga Yadda Jehobah Ya Ceci Isra’ilawa A Jar Teku? (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Riƙe Amincinku Yayin da Ƙarshe Ya Kusa”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Abubuwan da Za Su Sa Mu Nuna Ƙarfin Zuciya a Nan Gaba—Taƙaitawa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 14 sakin layi na 1-13
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 128 da Addu’a