Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuni p. 7
  • 29 ga Yuni–5 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Yuni–5 ga Yuli
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuni p. 7

29 ga Yuni–5 ga Yuli

FITOWA 4-5

  • Waƙa ta 3 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ni Kuwa Zan Bi da Bakinka”: (minti 10)

    • Fit 4:​10, 13​—Musa yana ganin ba zai iya yin aikin da aka ba shi ba (w10 10/15 13-14)

    • Fit 4:​11, 12​—Jehobah ya ce zai taimaka wa Musa (w14 4/15 9 sakin layi na 5-6)

    • Fit 4:​14, 15​—Jehobah ya sa Haruna ya taimaka wa Musa (w10 10/15 14)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fit 4:​24-26​—Me ya sa Ziffora ta kira Jehobah “angon da aka tabbatar da dangantakarsa ta kaciya”? (mwbr20.06-HA an ɗauko daga w04 3/15 28 sakin layi na 4)

    • Fit 5:2​—Me Fir’auna yake nufi sa’ad da ya ce bai san Jehobah ba? (mwbr20.06-HA an ɗauko daga it-2 12 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fit 4:​1-17 (th darasi na 12)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin ɗaya daga cikin littattafanmu na nazari. (th darasi na 4)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 100 sakin layi na 15-16 (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 61

  • “Yadda Za A Bi Bayanin da Ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi”: (minti 5) Tattaunawa.

  • “Za Ka Iya Wa’azi da Koyarwa!”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Zama da Ƙarfin Zuciya . . . Masu Shela.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 11 sakin layi na 12-20 da Taƙaitawa da ke shafi na 98

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 73 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba