Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Yuni p. 6
  • Zan Zama Abin da Nake So In Zama

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Zan Zama Abin da Nake So In Zama
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • “Lallai, Wannan Allahnmu Ne!”
    Ka Kusaci Jehobah
  • Samari, Ku Yi Kokari Ku Zama Kiristoci da Suka Manyanta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Neman Dukiya Wadda Aka ‘Ɓoye A Cikinsa’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • “Ni Kuwa Zan Bi da Bakinka”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Yuni p. 6
Musa ya durkusa a kasa kuma ya kawar da fuskarsa daga bishiyar da ke ci da wuta.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 1-3

Zan Zama Abin da Nake So In Zama

3:13, 14

Jehobah ya koya wa Musa wani abu mai muhimmanci game da kansa. Jehobah yana zama duk abin da yake so a kowane yanayi don ya cim ma nufinsa. Amma ba ya ƙetare ƙa’idodinsa. Jehobah yana zama kowane irin abu don ya kula da ’ya’yansa kamar yadda uba yake yi.

Ta yaya Jehobah ya zama kowane abu don ya taimaka mini?

Hoto: Wani mahaifi yana kula da iyalinsa a hanyoyi dabam-dabam. Na 1. Yana magana da yaronsa kafin yaron ya yi barci. Na 2. Yana karanta nassin yini tare da matarsa da kuma dansa. Na 3. Yana koya wa dansa yadda zai tuka keke.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba