Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Afrilu p. 4
  • Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Yakubu Ya Tafi Haran
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Za Ku Zama “Mulki na Firistoci”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Jehobah Ya Yi Sabon Alkawari
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Afrilu p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 31

Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya

31:44-53

Me ya sa Yakub da Laban suka tara duwatsu?

  • Hakan zai nuna wa matafiya alkawarin zaman lafiya da suka yi da juna

  • Hakan zai tuna musu cewa Jehobah yana ganin ƙoƙarin da suke yi don su cika alkawarin zaman lafiya da suka yi da juna

Hoto na 1. Wasu ’yan’uwa mata biyu a Majami’ar Mulki suna kallon juna da fushi. Sauran ’yan’uwa kuma suna hira da dariya. Na 2. ’Yan’uwa matan sun zauna a wani kujera a waje suna shan shayi yayin da suke tattaunawa. Akwai kyautar da aka nade da kuma Littafi Mai Tsarki a kan kujerar.

A yau ma, Jehobah yana so bayinsa su zauna lafiya da juna. Ta yaya abubuwa ukun nan za su taimaka mana mu zauna lafiya da juna ko kuma mu sasanta matsaloli?

  • Sasanta batun.​—Mt 5:​23, 24

  • Gafarta wa juna.​—Kol 3:13

  • Ci gaba da haƙuri da juna.​—Ro 12:21

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba