Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Afrilu p. 4
  • 13-19 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 13-19 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Afrilu p. 4

13-19 ga Afrilu

FARAWA 31

  • Waƙa ta 112 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya”: (minti 10)

    • Fa 31:​44-46​—Yakub da Laban sun tara duwatsu kuma sun ci abinci a kai. Hakan na wakiltar alkawarin da suka yi (mwbr20.04-HA an ɗauko daga it-1 883 sakin layi na 1)

    • Fa 31:​47-50​—Sun saka ma wurin suna Galeyed da Mizfa (mwbr20.04-HA an ɗauko daga it-2 1172)

    • Fa 31:​51-53​—Sun yi alkawari cewa za su zauna lafiya da juna

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 31:19​—Mene ne wataƙila ya sa Rahila ta sace gunkin mahaifinta? (mwbr20.04-HA an ɗauko daga it-2 1087-1088)

    • Fa 31:​41, 42​—Me labarin Yakub ya koya mana game da yadda za mu yi sha’ani da shugabanninmu na aiki “marasa tausayi”? (1Bi 2:18; w13 3/15 21 sakin layi na 8)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 31:​1-18 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ka yi tambayoyin nan: Ta yaya ’yar’uwar ta bayyana nassin dalla-dalla? Me ’yar’uwar ta faɗa da zai sa ta sake dawowa?

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 4)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! kuma ku soma nazarin darasi na 5. (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 77

  • Ku Ƙarfafa Waɗanda Suka Yi Sanyi a Ibadarsu: (minti 20 ko ƙasa da hakan) Jawabin da dattijo zai yi. Ku kalli bidiyon nan Jehobah Yana Kula da Tumakinsa. Bayan haka, sai ka tattauna bayanan da ke shafi na 14 na ƙasidar nan Ka Komo ga Jehobah a hanyar da za ta ƙarfafa ’yan’uwa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 6 sakin layi na 1-14

  • Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)

  • Waƙa ta 146 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba