Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb20 Janairu p. 5
  • “Ya Yi Kome Daidai”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ya Yi Kome Daidai”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ya Yi “Tafiya Tare da Allah”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ya Yi “Tafiya Tare da Allah”
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • Nuhu Ya Gina Jirgi
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Labarin Nuhu da Ambaliya, Tatsuniya Ce?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
mwb20 Janairu p. 5
Nuhu da daya daga cikin yaransa suna gyara jirgi; yaronsa ya hau tsane suna shafa wa jirgin kwalta.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 6-8

“Ya Yi Kome Daidai”

6:​9, 13-16, 22

Nuhu da iyalinsa ne suka gina babban jirgin kuma a lokacin, babu kayan aiki ko tsarin gini na zamani. Hakan ba ƙaramin aiki ba ne.

  • Jirgin yana da girma sosai. Tsawonsa wajen kafa 437 ne, faɗinsa kafa 73 ne, tsayinsa kuma kafa 44 ne

  • Suna bukatar su sare bishiyoyi, su gyara su yadda yakamata kuma su saka su a inda ya dace

  • Suna bukatar su shafa kwalta a ciki da waje na jirgin

  • Suna bukatar su tara abincin da su da kuma dabbobin za su ci har na shekara ɗaya

  • Mai yiwuwa sun yi shekara 40 zuwa 50 kafin su kammala wannan aikin

Ta yaya wannan labarin zai taimaka mana mu yi wa Jehobah biyayya a lokacin da yin hakan yake da wuya?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba