Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Disamba p. 8
  • Kasar Ta “Shanye Ruwan Kogin”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kasar Ta “Shanye Ruwan Kogin”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Masu Wa’azin Mulkin Sun Kai Ƙara Kotu
    Mulkin Allah Yana Sarauta!
  • Ku Rika Addu’a a Madadin ‘Yan’uwan da Ake Tsananta Musu
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Sun Goyi Bayan Mulkin Allah Ne Kaɗai
    Mulkin Allah Yana Sarauta!
  • Ku Bauta wa Jehobah, Allah Mai Ba da ’Yanci na Gaske
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Disamba p. 8
Wasu littattafan shari’a daga Majalisar Dinkin Duniya game da Shaidun Jehobah da aka saka a fursuna a Koriya ta Kudu a kan hoton ’yan’uwan sanye da kayan fursuna

RAYUWAR KIRISTA

Ƙasar Ta “Shanye Ruwan Kogin”

A zamanin dā, hukumomin gwamnati sun taimaka wa bayin Jehobah. (Ezr 6:​1-12; Es 8:​10-13) Ko a yanzu ma, muna ganin yadda “ƙasar,” wato wasu hukumomi da suke da kirki a zamanin nan suke shanye “ruwan kogin” ko kuma dakatar da tsanantawa da “dodon” nan wato Shaiɗan yake sa a yi wa mutanen Allah. (R. Yar 12:16) A wasu lokuta, Jehobah, “Allah na ceto” yakan sa hukumomi su taimaka wa mutanensa.​—Za 68:20; K. Ma 21:1.

Me za ka yi idan aka saka ka a fursuna don imaninka? Ka tabbata cewa Jehobah yana gani kuma zai kula da kai. (Fa 39:​21-23; Za 105:​17-20) Ban da haka ma, Jehobah zai albarkace ka don bangaskiyarka kuma amincinka zai ƙarfafa ’yan’uwa a faɗin duniya.​—Fib 1:​12-14; R. Yar 2:10.

KU KALLI BIDIYON NAN AN SAKI ’YAN’UWA DAGA GIDAN YARI A KORIYA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Me ya sa an yi shekaru ana saka ’yan’uwanmu da yawa a fursuna a Koriya ta Kudu?

  • Wane mataki ne hukumomi suka ɗauka da ya sa aka sako ’yan’uwanmu tun lokacinsu bai yi ba?

  • Ta yaya za mu taimaka wa ’yan’uwanmu da suke fursuna domin imaninsu a faɗin duniya?

  • Ta yaya za mu yi amfani da ’yancin da muke da shi yanzu?

  • Waye yake taimaka mana mu yi nasara a shari’a da yawa da muke yi?

Wani gidan yari da aka taba saka Shaidun Jehobah; wasiku da aka tura wa ofishinmu da ke Koriya ta Kudu don a ba ’yan’uwanmu da ke fursuna a wurin; wani yaro da babansa sun rungumi juna bayan sun sake haduwa

Ta yaya nake amfani da ’yancin da nake da shi?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba