Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Disamba p. 3
  • An Kashe “Shaidu Biyu” Kuma An Tashe Su

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • An Kashe “Shaidu Biyu” Kuma An Tashe Su
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • An Iske ‘Bawan Da Aminci’ A Lokacin Bincike!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Disamba p. 3
‘Shaidu biyun’ da aka ambata a Ru’ya ta Yohanna suna tsaye a gaban babban fitila da kuma itacen zaitun

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 10-12

An Kashe “Shaidu Biyu” Kuma An Tashe Su

11:3-11

  • “Shaidun nan biyu”: Suna wakiltar ƙaramin rukunin shafaffun Kiristoci da suke ja-gora sa’ad da aka kafa Mulkin Allah a 1914

  • An kashe su: Bayan sun yi wa’azi na shekaru uku sanye da “rigunan makoki,” an “kashe su” sa’ad da aka saka su a fursuna kuma aka hana su wa’azi

  • An tashe su: Bayan kwanaki uku da rabi na alama, an tashe su sa’ad da aka sake su daga fursuna kuma suka ci gaba da yin ja-gora a wa’azi

Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 11:​1, 2 sun nuna alaka da ke tsakanin wadannan aukuwan da lokacin da za a gwada ko kuma bincika haikali na alama da aka ambata a Malakai 3:​1-3. Yadda annabcin ya cika: an tsabtacce haikalin daga wajen farkon shekara ta 1914 zuwa farkon shekara ta 1919; shekaru uku da rabi ko kwanaki 1,260, wato daga wajen farkon shekara ta 1914 zuwa farkon shekara ta 1918; kwanaki uku da rabi, wato daga farkon shekara ta 1918 zuwa wajen farkon shekara ta 1919.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba