Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Disamba p. 3
  • 9-15 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 9-15 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Disamba p. 3

9-15 ga Disamba

RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 10-12

  • Waƙa ta 26 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “An Kashe ‘Shaidu Biyu’ Kuma An Tashe Su”: (minti 10)

    • R. Yar 11:3​—‘Shaidu biyu’ sun yi annabci na kwanaki 1,260 (w14 11/15 30)

    • R. Yar 11:7​—“Dabbar” ta kashe shaidun

    • R. Yar 11:11​—Bayan “kwana uku da rabin,” an ta da ‘shaidu biyun’

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • R. Yar 10:​9, 10​—Ta yaya saƙon da aka ba wa Yohanna yake da “ɗaci” da kuma “zaƙi”? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-2 880-881)

    • R. Yar 12:​1-5​—Ta yaya waɗannan nassosin suka cika? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-2 187 sakin layi na 7-9)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 10:​1-11 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi wajen tattaunawa da wani sa’ad da kake harkokinka na yau da kullum. (th darasi na 3)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 9)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 148

  • “Ƙasar Ta ‘Shanye Ruwan Kogin’”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan An Saki ’Yan’uwa Daga Gidan Yari A Koriya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 18 sakin layi na 1-11

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 47 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba