Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Nuwamba p. 5
  • “Na San Ayyukanku”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Na San Ayyukanku”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Kristi Yana Ja-gorar Ikilisiyarsa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2002
  • Yadda Aka Tsara Ikilisiya
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Yaya Dattawa Suke Hidima a Ikilisiya?
    Su Wane Ne Suke yin Nufin Jehobah A Yau?
  • “Ku Girmama Waɗanda Suke Aiki Tuƙuru A Cikinku”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Nuwamba p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 1-3

“Na San Ayyukanku”

1:20; 2:​1, 2

  • Dattawa biyu suna magana da wani dan’uwa; Yesu yana rike da taurari bakwai a hannunsa

    “Taurari bakwai”: Suna nufin dattawa waɗanda shafaffu ne da kuma sauran dattawan

  • ‘A hannun damar [Yesu]’: Yesu ne yake iko da dattawa kuma shi yake musu ja-gora. Idan wani dattijo yana bukatar gyara, Yesu zai sa a yi masa hakan a daidai lokaci da kuma hanyar da ta dace

  • “Sandunan zinariya guda bakwai masu riƙe fitilu”: Suna nufin ikilisiyoyin Kirista. Kamar yadda fitilar da ke cikin mazauni take haskaka ko’ina, haka ma ’yan’uwa da ke cikin ikilisiyoyi suke haskaka ko nuna gaskiyar Kalmar Allah. (Mt 5:14) Yesu yana “tafiya” tsakanin waɗannan sandunan fitilu, wato yana yi wa ikilisiyoyin ja-gora

Ta yaya wannan wahayin zai taimaka maka . . .

  • Sa’ad da dattawa suka ba ka umurni ko yi maka gyara?

  • Idan ka lura cewa ana rashin adalci ko kuma akwai matsaloli a cikin ikilisiya?

  • Ka yi shelar Mulkin Allah a duk lokacin da ka sami damar yin hakan?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba