Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Nuwamba p. 8
  • Jehobah Ya San Abin da Muke Bukata

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Ya San Abin da Muke Bukata
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Tattara Mutanensa Masu Farin Ciki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Taron Yanki Yana Ba Mu Damar Nuna Ƙauna
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yin Taro don Ibada
    Mulkin Allah Yana Sarauta!
  • Wane Ne Bawan Nan Mai Aminci Mai Hikima?
    Su Wane Ne Suke yin Nufin Jehobah A Yau?
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Nuwamba p. 8
’Yan’uwa mata suna tafi a taron yanki

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Ya San Abin da Muke Bukata

Bawan nan mai aminci yana ba mu abinci “a kan lokaci.” Tun da Jehobah ne yake yi wa bawan ja-gora, hakan ya nuna cewa ya san abin da muke bukata. (Mt 24:45) Ban da wasu abubuwa da yake tanada mana, taron yanki da kuma taronmu na tsakiyar mako sun tabbatar mana cewa ya san abin da muke bukata.

KU KALLI BIDIYON NAN RAHOTON KWAMITIN KOYARWA NA 2017, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Wani babban dakin taro ya cika da mutanen da suka zo taron

    Wane ne ya kamata mu gode wa saboda taron yanki kuma me ya sa?

  • A wane lokaci ne ake soma shirya taron yanki?

  • Sashen Bidiyo da Sauti suna shirya bidiyon da za a yi amfani da shi a babban taro

    Ta yaya ake zaɓan jigon da za a tattauna a taron yanki?

  • Waɗanne irin ayyuka ne ake yi don a shirya taron yanki?

  • Ta yaya ake amfani da tsarin nazarin makarantar Gilead a taronmu na tsakiyar mako?

  • Wani dan’uwa yana rike da littafin taron tsakiyar mako

    Ta yaya sashe dabam-dabam da ke Bethel suke aiki tare wajen shirya littafin taronmu?

Yaya kake ji game da abubuwan da Jehobah yake mana tanadin su?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba