Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Nuwamba p. 3
  • Ku Guji Shirya Bikin Aure Irin Na Mutanen Duniya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Guji Shirya Bikin Aure Irin Na Mutanen Duniya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za Ku Shirya Bikin Auren da Zai Ɗaukaka Jehobah
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
  • Me Ake Yi a Bikin Daurin Auren Shaidun Jehobah?
    Tambayoyin da Ake Yawan Yi
  • Ka Nuna Bangaskiya Ta Yadda Kake Rayuwarka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
  • Aure Mai Daraja A Gaban Allah Da Mutum
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2006
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Nuwamba p. 3
Hoton iyalin amarya da ango

RAYUWAR KIRISTA

Ku Guji Shirya Bikin Aure Irin Na Mutanen Duniya

Kiristocin da suke so su yi aure suna da shawarwari da yawa da za su yanke game da yadda za su shirya bikin aurensu. Ana iya matsa musu su kashe kuɗi sosai a bikin kamar yadda mutanen duniya suke yi. ’Yan’uwa da abokan arziki suna iya ba da nasu shawara game da yadda bikin zai kasance. Mene ne zai taimaka wa Kiristoci da suke so su yi aure su shirya bikinsu a hanyar da ba za ta ɓata dangantakarsu da Jehobah ko kuma su yi da-na-sani bayan auren ba?

KU KALLI BIDIYON NAN ƊAURIN AUREN DA KE ƊAUKAKA JEHOBAH, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Ta yaya ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da ke gaba suka taimaka wa Nick da Juliana?

    • 1Ko 10:31

    • 1Yo 2:​15, 16

    • Ga 5:​19-21

    • 1Ti 2:9

  • Me ya sa ya dace Kiristocin da za su yi aure su zaɓi ɗan’uwan da ke da hali mai kyau ya zama “uban bikin”?​—Yoh 2:​9, 10.

  • Me ya sa Nick da Juliana suka shirya bikin aurensu kamar yadda bidiyon ya nuna?

  • Wane ne yake da hakkin yanke shawara game da yadda ɗaurin aure da kuma bikin auren za su kasance?​—w06 11/1 13 sakin layi na 10.

Dan’uwa da ’yar’uwa da suke so su yi aure suna shirya yadda aurensu zai kasance. Sun yi bincike da na’ura da kuma littattafai, sun yi addu’a. Tana tattauna da iyayenta. Tana aika gayyatar auren ga danginta
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba