Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Nuwamba p. 4
  • 11-17 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 11-17 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Nuwamba p. 4

11-17 ga Nuwamba

2 YOHANNA 1-13; 3 YOHANNA 1-14–YAHUDA 1-25

  • Waƙa ta 128 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Dole Mu Dāge Sosai Mu Kiyaye Bangaskiyarmu”: (minti 10)

    • [Ku Kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Yohanna.]

    • [Ku Kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 3 Yohanna.]

    • [Ku Kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Yahuda.]

    • Ya 3​—“Ku dāge sosai ku kiyaye bangaskiyarku” (w04 10/1 11-12 sakin layi na 8-9)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ya 20, 21​—Ta yaya za mu “tsare [kanmu] cikin ƙaunar Allah”? (w08 12/15 29 sakin layi na 2)

    • Ya 14, 15​—Ta yaya annabcin Enok ya cika? (wp17.1 12 sakin layi na 3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Yo 1-13 (th darasi na 12)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 6)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da katin jw.org. (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 87

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 16 sakin layi na 16-19 da Taƙaitawa da ke shafi na 172-173

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 147 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba