Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Oktoba p. 6
  • Ku Yi “Marmarin Zuwan Ranar Jehobah”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Yi “Marmarin Zuwan Ranar Jehobah”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • “Ku Zama da Tsarki”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Kana Da Halin “Jira”?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • Ka Ƙara Wa Jimirinka Ibada
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2002
  • Jehobah Ya Yi Abubuwa Masu Rai A Duniya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Oktoba p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 BITRUS 1-3

Ku Yi “Marmarin Zuwan Ranar Jehobah”

3:11, 12

Jehobah ba zai yi jinkirin halaka mugayen mutane sa’ad da lokacin ya yi ba. Shin halayenmu da kuma ayyukanmu suna nuna cewa muna marmarin zuwan ranar Jehobah?

Mene ne ake nufi da mu “yi rayuwa mai tsarki, mai hali iri na Allah”?

  • Wajibi ne mu guji halaye marasa kyau kuma mu kāre imaninmu a koyaushe

  • Wajibi ne mu riƙa yin ayyukan ibada sa’ad da muke tare da mutane ko mu kaɗai

Wasu ma’aurata suna tunani a kan yadda suka bata lokacinsu wajen yin sayayya da kuma kallon talabijin a dā da kuma albarkar da suka samu yanzu da suke wa’azi da kuma ibada ta iyali

Ta yaya zan nuna cewa ina marmarin zuwan ranar Jehobah?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba