28 ga Oktoba–3 ga Nuwamba
2 BITRUS 1-3
Waƙa ta 114 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Yi ‘Marmarin Zuwan Ranar Jehobah’”: (minti 10)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Bitrus.]
2Bi 3:9, 10—Ranar Jehobah za ta zo a lokacin da ya shirya (w07 1/1 19 sakin layi na 11)
2Bi 3:11, 12—Zai dace mu binciki kanmu don mu ga irin halayen da muke da su (w07 1/1 11 sakin layi na 18)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
2Bi 1:19—Wane ne “tauraro na safiya,” yaushe ya fito kuma ta yaya muka san cewa hakan ya riga ya faru? (w08 11/15 22 sakin layi na 3)
2Bi 3:17—Mene ne Bitrus yake nufi da furucin nan “kun riga kun san da waɗannan”? (w08 11/15 22 sakin layi na 4)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Bi 1:1-15 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 7)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 154-155 sakin layi na 3-4 (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Kana Ɗaukan Littafi Mai Tsarki da Daraja Kuwa?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Sun Ɗauki Littafi Mai Tsarki da Muhimmanci—Gajeren Bidiyo na Labarin (William Tyndale).
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 16 sakin layi na 1-7 da Ƙarin Bayani na 26 da 31
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 49 da Addu’a