Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Oktoba p. 2
  • Ku Nuna Hikimar Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Nuna Hikimar Allah
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • “Hikima Mai-Fitowa Daga Bisa” Tana Aiki Kuwa A Rayuwarka?
    Ka Kusaci Jehobah
  • “Wanene A Cikinku Mai-hikima Ne, Mai Fahimi?”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Hikima Tana Kira da Babban Murya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2022
  • “Ina Misalin Zurfin . . . Hikimar Allah!”
    Ka Kusaci Jehobah
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Oktoba p. 2
Wata ’yar’uwa tana tunani a kan abin da ta koya a Littafi Mai Tsarki, ta tuna lokacin da ta yi jayayya da wata ’yar’uwa kuma ta je don su sasanta

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YAKUB 3-5

Ku Nuna Hikimar Allah

3:17

Hikimar Jehobah tana da amfani sosai. Alal misali, hikimar nan za ta taimaka mana mu sasanta saɓannin da muka samu da ’yan’uwanmu. Idan muna da hikimar nan, mutane za su ga hakan a halinmu.

ZA KA IYA TAMBAYAR KANKA: ‘Wanne fanni na hikimar Allah ne na nuna kwanan nan? Ta yaya zan kyautata yadda nake nuna wasu cikin halayen?’ Hikimar Allah:

  • Mai tsarki ce

  • Mai hankali ko salama ce

  • Mai sauƙin kai ce

  • Mai yawan tausayi ce

  • Mai yawan alheri ce

  • Ba ta nuna bambanci

  • Ba ta munafunci

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba