Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Oktoba p. 2
  • 7-13 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 7-13 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Oktoba p. 2

7-13 ga Oktoba

YAKUB 3-5

  • Waƙa ta 50 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Nuna Hikimar Allah”: (minti 10)

    • Yak 3:17​—Hikimar Allah mai tsarki ce kuma mai hankali ko mai salama ce (cl 221-222 sakin layi na 9-10)

    • Yak 3:17​—Hikimar Allah mai sauƙin kai ce, mai yawan tausayi ce, mai yawan alheri ce (cl 223-224 sakin layi na 12; 224-225 sakin layi na 14-15)

    • Yak 3:17​—Hikimar Allah ba ta nuna bambanci ko munafunci (cl 226-227 sakin layi na 18-19)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Yak 4:5​—Wane nassi ne Yaƙub ya yi ƙaulinsa a nan? (w08 11/15 20 sakin layi na 6)

    • Yak 4:​11, 12​—Ta yaya “wanda yake zargin ɗan’uwansa mai bi” yake “zargin Koyarwar Musa”? (w97 12/1 16-17 sakin layi na 8)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yak 3:​1-18 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Muryar da Ta Dace, bayan haka sai ku tattauna darasi na 10 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w17.01 10 10-14​—Jigo: Me ya sa ya dace mu faɗi zunubanmu, kuma ga waye? (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 53

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 15 sakin layi na 1-10

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 125 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba