Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Oktoba p. 3
  • 14-20 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 14-20 ga Oktoba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Oktoba p. 3

14-20 ga Oktoba

1 BITRUS 1-2

  • Waƙa ta 29 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Zama da Tsarki”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 1 Bitrus.]

    • 1Bi 1:​14, 15​—Wajibi ne halayenmu da kuma abubuwan da muke so su kasance da tsarki (w17.02 9 sakin layi na 5)

    • 1Bi 1:16​—Mu yi ƙoƙari sosai mu bi misalin Allahnmu mai tsarki (lv 64-65 sakin layi na 6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Bi 1:​10-12​—Me ya sa ya kamata mu riƙa yin bincike mai zurfi kamar yadda annabawa da kuma mala’iku suka yi? (w08 11/15 21 sakin layi na 10)

    • 1Bi 2:25​—Wane ne Babban Mai Kula da mu? (mwbr19.10-HA an ɗauko daga it-2 565 sakin layi na 3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Bi 1:​1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 3)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba maigidan ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 9)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 28

  • Ku Zama Abokin Jehobah​—Ka Kasance da Tsabta: (minti 6) Ku kalli bidiyon. Sai ka zaɓi yara su zo kan bagadi kuma su amsa tambayoyin nan: Yaya Jehobah ya tsara abubuwa? Mene ne yake tsabtace dorina? Me ya sa yake da kyau ku tsabtace ɗakinku?

  • “Jehobah Yana Son Mu Kasance da Tsabta”: (minti 9) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Allah Yana Son Mu Kasance da Tsabta.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 15 sakin layi na 11-18 da kuma Ƙarin Bayani na 14, 17, 18

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 39 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba