’Yan’uwa masu aminci da aka sako daga sansanin Jamus a shekara ta 1945
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Yaya Allah yake ji game da mutanen da suke bauta masa da gaske?
Nassi: 1Bi 5:6, 7
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya muka san cewa Allah yana ƙaunar kowannenmu sosai?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Ta yaya muka san cewa Allah yana ƙaunar kowannenmu sosai?
Nassi: Mt 10:29-31
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya muka san cewa Allah yana fahimtar yanayinmu?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Ta yaya muka san cewa Allah yana fahimtar yanayinmu?
Nassi: Za 139:1, 2, 4
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu amfana daga yadda Allah yake kula da mu?