Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Agusta p. 2
  • “Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • ‘Ku Yi Ƙarfi Ku Yi Gaba Gaɗi!’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • “Ku ba Na Duniya ba Ne”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Timoti Ya Taimaki Mutane
    Ku Koyar da Yaranku
  • “Dana Cikin Ubangiji, Kaunatacce, Mai-Aminci.”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Agusta p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 TIMOTI 1-4

“Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”

1:7, 8

Timoti yana karanta wasika da Bulus ya aika

Shawarar da Bulus ya ba wa Timoti za ta iya taimaka mana. Maimakon mu ji kunyar gaya wa mutane game da bisharar mulki, mu kasance da ƙarfin zuciya kuma mu gaya musu abubuwan da muka yi imani da su ko da za mu ‘sha wahala.’

A wane yanayi ne ya kamata in kasance da ƙarfin zuciya?

Wata matashiya Mashaidiyar Jehobah tana nuna ma ’yan ajinta da malaminta kasidar nan The Origin of Life​—Five Questions Worth Asking; wata ’yar’uwa ta ki ta karbi kyautar Kirsimati; wani dan’uwa yana wa’azi a wurin aikinsa
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba