Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Janairu p. 4
  • 21-27 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 21-27 ga Janairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Janairu p. 4

21-27 ga Janairu

AYYUKAN MANZANNI 25-26

  • Waƙa ta 73 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Bulus Ya Ɗaukaka Ƙara Zuwa Gaban Kaisar Kuma Ya Yi ma Sarki Agiriffa Wa’azi”: (minti 10)

    • A. M 25:11​—Bulus ya yi amfani da ’yancinsa don ya ɗaukaka ƙara zuwa gaban Kaisar (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 198 sakin layi na 6)

    • A. M 26:​1-3​—Bulus ya kāre imaninsa da kyau a gaban Sarki Agiriffa (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 198-201 sakin layi na 10-16)

    • A. M 26:28​—Wa’azin da Bulus ya yi ya shiga zuciyar sarkin sosai (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 202 sakin layi na 18)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • A. M 26:20​—Mene ne tuba na gaskiya ya ƙunsa? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • A. M 26:27​—Me ya sa Sarki Agiriffa ya kasa amsawa sa’ad da Bulus ya tambaye shi ko ya gaskata da annabawa? (w03 11/15 16-17 sakin layi na 14)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 25:​1-12 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 4) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka gabatar da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 3)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 38

  • “Yadda Muka Sami ’Yancin Yin Wa’azi a Quebec”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 2 sakin layi na 10-17

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 122 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba