Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Disamba p. 3
  • Barnaba da Bulus sun yi wa’azi a wurare da nesa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Barnaba da Bulus sun yi wa’azi a wurare da nesa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Mutane da Yawa Sun Zama Kiristoci
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • Markus Bai Karaya Ba
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Disamba p. 3
Bulus da Barnaba suna saye a gaban Sarjiyus Bulus

Bulus da Barnaba a gaban Sarjiyus Bulus

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 12-14

Barnaba da Bulus Sun Je Wa’azi A Wurare Masu Nisa

13:12, 48; 14:1, 21, 22

Duk da tsanantawa da Barnaba da Bulus suka fuskanta, sun ci gaba da taimaka wa mutane su zama Kiristoci

  • Sun yi wa dukan mutane wa’azi

  • Sun ƙarfafa sababbin Kiristoci “su tsaya da ƙarfi cikin bangaskiya”

Ba za mu iya sanin wanda yake da niyyar bauta wa Allah ba, sai mun yi masa wa’azi kuma wataƙila sai mun yi hakan sau da yawa. Don haka, mu yi wa kowa da kowa wa’azi.

Wane ne zan soma nazari da shi wannan makon?

A waɗanne hanyoyi ne zan iya ƙarfafa ’yan’uwa “su tsaya da ƙarfi cikin bangaskiya”?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba