Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Disamba p. 3
  • 10-16 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 10-16 ga Disamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Disamba p. 3

10-16 ga Disamba

AYYUKAN MANZANNI 12-14

  • Waƙa ta 60 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Barnaba da Bulus Sun Je Wa’azi A Wurare Masu Nisa”: (minti 10)

    • A. M 13:​2, 3​—Jehobah ya zaɓi Barnaba da Bulus don su yi aiki mai muhimmanci (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 86 sakin layi na 4)

    • A. M 13:​12, 48; 14:1​—Mutane sun saurari wa’azin da suka yi (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 95 sakin layi na 5)

    • A. M 14:​21, 22​—Barnaba da Bulus sun ƙarfafa sababbin Kiristoci (w14 9/15 13 sakin layi na 4-5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • A. M 12:​21-23​—Mene ne muka koya daga abin da ya faru da Hiridus? (w08 5/15 32 sakin layi na 7)

    • A. M 13:9​—Me ya sa ake kiran Shawulu “Bulus”? (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 12:​1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bt-E 78-79 sakin layi na 8-9​—Jigo: Ku Riƙa Addu’a A Madadin ’Yan’uwa.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 65

  • “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Taimaka Ma Waɗanda Suke So Su Zama Mabiyan Yesu”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Jehobah Allah Zai Taimake Ka.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 17 sakin layi na 1-10

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 55 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba