Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Disamba p. 2
  • Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Kwazo

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Kwazo
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Yesu Ya Zabi Shawulu
    Darussa daga Littafi Mai Tsarki
  • A Hanyar Zuwa Dimaska
    Littafina na Labarun Littafi Mai Tsarki
  • Wadanda Suke Yin Mugun Abu Za Su Iya Canjawa Kuwa?
    Ka Koya Daga Wurin Babban Malami
  • Yin “Biyayya ta Fi Hadaya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Disamba p. 2
Shawulu ya fadi a kasa bayan walkiya daga sama ta kewaye shi

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 9-11

Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Ƙwazo

9:15, 16, 20-22

Shawulu ya soma aikata abubuwan da ya koya ba tare da ɓata lokaci ba. Me ya sa Shawulu ya amince ya zama mai shela duk da cewa sauran sun ƙi amincewa? Domin ya ji tsoron Allah fiye da ɗan Adam kuma ya yi farin ciki domin jin ƙai da Yesu ya yi masa. Idan ana nazarin Littafi Mai Tsarki da kai, amma ba ka yi baftisma ba tukuna, za ka bi misalin Shawulu ta wurin aikata abubuwan da kake koya?

KA SANI?

Romawa sun ƙyale Yahudawa su riƙa yanke hukunci da kansu. Ƙari ga haka, babban firist da kuma majalisar Yahudawa suna da ikon gaya wa Yahudawa a ko’ina abin da ya kamata su yi. Shi ya sa suka aiki Shawulu wurare masu nisa kamar Dimashka da ya kai kusan kilomita 220 daga Urushalima don ya je ya kama Yahudawa da suka zama Kiristoci.

Taswira da ke nuna Urushalima da Dimashka

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba