Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Nuwamba p. 2
  • “Kana Kaunata Fiye da Wadannan?”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Kana Kaunata Fiye da Wadannan?”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Kasance da Halin Kirki
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Abin Kunya Ne Ka Ci Amanar Wani!
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Kana a Shirye Ka Sa Mutane Su Soma Bauta wa Jehobah?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Nuwamba p. 2
Almajiran Yesu sun fitar da ragarsu cike da kifaye zuwa bakin teku

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 20-21

“Kana Ƙaunata Fiye da Waɗannan?”

21:1-19

A zamanin dā, masu kamun kifi suna haƙuri da kuma aiki sosai don su yi nasara. Ban da haka, suna jimre wahala don su iya kama kifi masu yawa sosai. (w12 8/1 18-20) Irin wannan halin zai taimaka wa Bitrus ya yi aikin da Yesu ya ba shi. Amma Bitrus yana bukatar ya tsai da shawara a kan abin da zai fi mai da hankali a kai, ko aikinsa na kamun kifi ko kuma kula da mabiyan Yesu.

Waɗanne sadaukarwa ne ka yi don ka saka Mulkin Allah farko a rayuwarka?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba