Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Oktoba p. 7
  • Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Kiristoci Suna Bauta Cikin Ruhu Da Gaskiya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2002
  • An Koyar Da Su Domin Su Yi Wa’azi Da Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • Yin Koyi Da Allah Na Gaskiya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Oktoba p. 7

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 18-19

Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya

18:36-38a

Yesu ya ba da shaidar gaskiya game da nufin Allah

  • A FURUCINSA: Ya yi wa’azi game da Mulkin Allah da ƙwazo

  • A AYYUKANSA: Yadda ya yi rayuwarsa ya nuna cewa Kalmar Allah ba ta ƙarya

Da yake mu ma almajiran Yesu ne, muna shaida gaskiya

  • A FURUCINMU: Muna wa’azin Mulkin Allah wanda Yesu ne Sarkinsa da ƙwazo ko da ana tsananta mana

  • A AYYUKANMU: Halinmu da yadda ba ma saka hannu a harkokin siyasa suna nuna cewa muna goyon bayan sarautar Yesu

KA TAMBAYI KANKA, ‘Mutanen da suke kusa da ni sun san cewa wa’azi ne yake da muhimmanci a gare ni?’

Wata ’yar’uwa tana nuna wa wata mata bidiyo; wani dan’uwa yana wa wani mutum wa’azi a gareji; wasu iyaye suna jin dadin ibadarsu ta iyali; wata ’yar’uwa tana ma abokiyar aikinta wa’azi
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba