Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Oktoba p. 7
  • 29 ga Oktoba–4 ga Nuwamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Oktoba–4 ga Nuwamba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Oktoba p. 7

29 ga Oktoba–4 ga Nuwamba

YOHANNA 18-19

  • Waƙa ta 54 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Yesu Ya Ba da Shaida ga Gaskiya”: (minti 10)

    • Yoh 18:36​—Abin da gaskiyar ta ƙunsa shi ne Mulkin Almasihu

    • Yoh 18:37​—Yesu ya ba da shaida a kan abubuwan da Allah zai yi (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 18:38a​—Abin da Bilatus ya faɗa ya nuna cewa bai yarda akwai masu faɗin gaskiya ba (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Yoh 19:30​—Mene ne manufar wannan furucin cewa Yesu “ya saki ransa”? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Yoh 19:31​—Wane dalili ne ya sa muka gaskata cewa Yesu ya mutu a ranar 14 ga watan Nisan ta shekara ta 33? (mwbr18.10-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yoh 18:​1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka nuna wa maigidan dandalin jw.org/ha.

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassi da za ka yi amfani da shi da kuma tambaya da za ka yi don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darassi na 14 sakin layi na 6-7

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 46

  • “Ƙauna Ce Alamar Kiristoci Na Gaskiya​—Ku Yi Murna da Gaskiya”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan “Ku Ƙaunaci Juna”​—Ku Yi Murna da Gaskiya, Ba da Rashin Adalci Ba. Idan da sauran lokaci, ku tattauna akwatin nan “Labaran Littafi Mai Tsarki Don Bimbini.”

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 15 sakin layi na 1-9

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 32 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba