Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Agusta p. 5
  • “Cetonku Ya Yi Kusa”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Cetonku Ya Yi Kusa”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Daraja Rai Kamar Yadda Jehobah Yake Yi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Ku Ci-gaba da “Kaunar ‘Yan’uwa” da Anniya!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
  • Kana Ɗaukan Tanadin Da Jehobah Ya Yi Don Ya Cece Ka Da Tamani?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • “Bari Nufin Ubangiji Ya Cika”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Agusta p. 5

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 21-22

“Cetonku Ya Yi Kusa”

Yesu a kan farar doki

21:25-28

Ba da daɗewa ba, Yesu zai hukunta mugayen mutane kuma ya ceci mabiyansa. Ya kamata mu ƙarfafa dangantakarmu da Allah don mu sami ceto.

TA YAYA ZA MU YI HAKAN?

  • Idan muka DOGARA GA JEHOBAH,

  • za mu sami ƘARFIN HALIN

  • da zai sa mu zama da RA’AYIN DA YA DACE,

  • kuma mu riƙa ƘAUNAR ’YAN’UWANMU,

  • yin hakan zai sa mu ƘARFAFA ’yan’uwa a ikilisiya

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba