Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Agusta p. 5
  • 20-26 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 20-26 ga Agusta
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Agusta p. 5

20-26 ga Agusta

LUKA 21-22

  • Waƙa ta 27 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Cetonku Ya Yi Kusa”: (minti 10)

    • Lu 21:25​—Abubuwa masu ban mamaki za su faru a lokacin ƙunci mai girma (kr 226 sakin layi na 9)

    • Lu 21:26​—Magabtan Jehobah za su ji tsoro

    • Lu 21:​27, 28​—Zuwan Yesu zai kawo ceto ga masu aminci (w16.01 7-8 sakin layi na 17; w15 7/15 17-18 sakin layi na 13)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Lu 21:33​—Mece ce ma’anar kalaman Yesu a ayar nan? (“Sama da duniya za su shuɗe,” “kalmata ba za ta shuɗe ba” bayanin Lu 21:33 a nwtsty)

    • Lu 22:​28-30​—Wane alkawari ne Yesu ya yi, ga wa ya yi alkawarin kuma me alkawarin ya cim ma? (w14 10/15 16-17 sakin layi na 15-16)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 22:​35-53

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Maigidan ya ƙi saurarar wa’azin kuma ya ba da hujjar da mutane a yankinku suka saba bayarwa.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka nuna yadda za ka yi wa wani da ya ce bai da lokaci wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 136

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv rataye da ke shafi na 219-221

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 41 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba