Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuli p. 3
  • 9-15 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 9-15 ga Yuli
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuli p. 3

9-15 ga Yuli

LUKA 8-9

  • Waƙa ta 13 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Mene ne Zama Mabiyin Yesu Ya Ƙunsa?”: (minti 10)

    • Lu 9:​57, 58​—Wajibi ne mabiyan Yesu su dogara ga Jehobah kaɗai (it-2 494)

    • Lu 9:​59, 60​—Mabiyan Yesu suna biɗan Mulkin Allah farko a rayuwarsu (duba bayanin a nwtsty)

    • Lu 9:​61, 62​—Bai kamata mabiyan Yesu su bar abubuwan duniya su janye hankalinsu daga ibada ba (duba hotuna da bidiyo a nwtsty; w12 4/15 15-16 sakin layi na 11-13)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Lu 8:3​—Ta yaya waɗannan Kiristocin suka yi wa Yesu da kuma almajiransa “hidima”? (duba bayanin a nwtsty)

    • Lu 9:​49, 50​—Me ya sa Yesu bai hana wani mutumin da ke fitar da aljanu ba, duk da cewa mutumin ba mabiyinsa ba ne? (w08 3/15 31 sakin layi na 2)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 8:​1-15

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w12 3/15 27-28 sakin layi na 11-15​—Jigo: Shin Ya Kamata Mu Yi Da-na-sani don Abubuwan da Muka Bari Saboda Mulkin Allah?

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 124

  • Bukatun Ikilisiya: (minti 15)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 10 sakin layi na 1-8

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 110 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba