Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuli p. 2
  • Ku Bayar da Zuciya Daya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Bayar da Zuciya Daya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Masu Karimci Suna Farin Ciki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Nuna Godiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • “Yanzu Za Ka Ga Abin da Zan Yi da Fir’auna”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
  • Albarkar da Ake Samu Don Bayarwa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuli p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 6-7

Ku Bayar da Zuciya Ɗaya

6:38

Mai karimci yana jin daɗin yin amfani da lokacinsa da kuma kuɗinsa don ya taimaka da ƙarfafa mutane.

  • Wani mutum a zamanin da aka rubuta Littafi Mai Tsarki ya diba hatsi a rigarsa

    Asalin kalmar aikatau na Helenanci da aka fassara zuwa “ku bayar” ta nuna cewa abu ne da za a ci gaba da yinsa

  • Idan muka zama masu son bayarwa, mutane za su ba mu “mudu a cike, . . . har ya yi tudu yana zuba.” Wataƙila wannan furucin yana kwatanta yadda ’yan kasuwa suke ɗiba hatsi da suka saya a rigarsu

Wani dan’uwa matashi yana taimaka ma wani dan’uwa da ya tsufa tsaye-tsaye a kasuwa

Ka rubuta wasu hanyoyin da za ka so ka bi wannan shawarar.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba