Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuni p. 4
  • Mu Zama Masu Saukin Kai Kamar Maryamu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Zama Masu Saukin Kai Kamar Maryamu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • “Ga ni, Baiwar Ubangiji”
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
  • Abin da Misalin Maryamu Ya Koya Mana
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • “Ga ni, Baiwar Ubangiji”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Ta Yi ‘Bimbini a Cikin Zuciyarta’
    Ka Yi Koyi Da Bangaskiyarsu
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuni p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 1

Mu Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Maryamu

Jehobah ya ba Maryamu wani aiki mai muhimmanci da ba a taɓa ba wani ba kuma ba za a ba ma wani ba. Kuma dalilin da ya sa aka ba ta aikin shi ne domin tana da sauƙin kai.

Mala’ika Jibra’ilu yana magana da Maryamu

1:38, 46-55

Ta yaya furucin Maryamu ya nuna cewa . . .

  • tana da sauƙin kai?

  • tana da bangaskiya sosai?

  • ta san Nassosi?

  • ta gode wa Jehobah don gatan nan?

DON BIMBINI:

Shin na gaskata cewa Jehobah zai taimaka mini in yi nufinsa? Ta yaya zan bi misalin Maryamu da kyau?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba